Soyayya Zalla: Wasu Alamomi Biyar 5 Da Zaka Gane Budurwa Na Sonka

1. ALAMOMI 5 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA  DA KUMA 
2. ALAMOMI GOMA 10 DA ZAKI GANE SAURAYI YANA SANKI1. ALAMOMI UKKU NE DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA GASU KAMAR HAKA;

1, tanajin kunyar ka,
2, tana cemaka yaya
3, tana yawan kallonka.

4, tana yawan tambayar ka idan baka nan ko abokaninka
5, tana yawan kula da kai da lafiyarka

2. ALAMOMI GOMA NE DA ZAKI GANE SAURAYI
YANA SANKI


1, zaki ga saurayi yana yawan kallonki,
2, yana yawan maki magana,
3, yana yawan gaidaki,
4, yana cemaki aunty,
5, yana cewa yasu momy,
6, yana tsokanar ki wasa,
7, yana yawan baki kyauta,
8, yana yawan zama kofar gidanku
9, yana chanja launin muryar sa idan kuna zance,
10, yana nuna maki shi dan hutu ne.


DAN HAKA IDAN KUKA SAMU KANKU DAGA DAYA CIKIN WADANNAN TO KU SASANTA
 KANKU. ACIGABA DA GASHI.......
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://www.asknaija.com.ng/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a comment