Musha Dariya: Amarya Kibi Mijinki

Kashirya Tsaf Domin Zaka Sha Dariya Yanzu Idan Cikinka yayi ciyo babu Ruwana.hahahaha

Wata amaryace kowa yatashi mata fada sai yace kibi mijinki Kawai bayan ankaita gidan miji washe gari dasafe yatafi kasuwa zaibude shago kawai yaganta abayansa.
yace : ya akayi ne? tace agida akace nabi mijina sau da qafa shine nabiyoka.

Nidai nayi tawa Dariya.
Hahahahahah

Kaima yi taka........

Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://www.asknaija.com.ng/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a comment