KARANTA ZAKA SAMU NISHADI: SAKO DAGA MAZA ZUWA MATA KARANTA...

Mu Maza Mun Sauya Daga Yanzu. Bazamu Sake wahala ba.

- Daga yanzu bazamu kara zuwa zance ba Ai Kuma kuna da kafa idan Kimmatsu kizo da kanki.

- Ba zamu kuma kara sakawa yarinya kati a waya ba kema kije kiyi sana a kisamu kudi kisama kanki.

- Maganar anko mun dena in kinga dama kije gurin bikin a tsirara.

- Maganar siririyar murya inza a cuceka shima mun yafe kiyi maganarki yadda kika saba.

- Maganar darling, sweet heart, dear, honny and so on duk mun yafe. ki kirani da sunan da ubana ya sakamin.

- Maganar shafe shafe duk mun yafe kubar fuskokinku yadda suke Sabod kasan miye zaka zaba.

- Karin gashi ko achuchi Maza duk bamaso idan kinga dama ki aske
kan gaba daya.

- Rangwada da kisisina suma duk kubar kayanku kuyi tafiya yadda Allah ya halicceku.

Kaifa nan zuwa gaba mata zasu fara biyan sadakin mu. Inba haka ba taware.

Nasan mata dayawa zasuji haushi na amma ba yadda zakuyi damu.

Daga Kungiyar Samari Ta Nigeria

Idan ka Karanta katura wasuma sugani sakonmu so
muke ya zagaye  Nigeria.

Lol....... Hmmm

Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://www.asknaija.com.ng/.
Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a comment