Musha Dariya: Mai Babur Da Yan Sanda a Check Point.

Musha Dariya: Mai Babur Da Yan Sanda a Check Point.

Wani Mai Babur ne yana tafiya a Babur Din shi (Machine), Sai Ya iso
daidai a Wurinda Police Suke yin Check point,
Suka tsaida shi Sukace Mashi ina takardun Babur din shi ? Yace Musu
Baida Su ! Sai 'yan sanda (Police) suka kama shi.

Jim Kadan Ya na nan zaune sai ya fahimci 'yan
sandan suna kallon wani wuri daban (ma'ana hankalinsu ba ya wajenshi).

Sai ya kunna ya buga Babur (Machine) din shi sai ya juyo ya kallesu ya
ce wa 'yan sandan nan "Wawa ye Dolayen Banza Sai dai ku
kama Uwarku"

Ya murza zai gudu, ashe
ya Manta kan mashin din nan a kulle yake . Ai kuwa sai mashin ya juyo da
wannan mutumin wurin 'yan sanda nan.

Idan kaine Mai wannan Mashin to yaya zakayi da su Katsira....?
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://www.asknaija.com.ng/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a comment