Hanyoyi Goma 10 Da Zaka Gane Mace Na Sonka Koda Bata Furta Maka Ba. (Bata Fada Ba)

Hanyoyi Goma 10 Da Zaka Gane Mace Na Sonka Koda Bata Furta Maka Ba.
(Bata Fada Ba)



Wasu Lokutan Kana iya zam cikin Kwan kwanto akan Mace, Shin ko tana
sonka? Ga wasu alamomi 10 da zaka iya gane cewa mace ta na sonka.

Gasu kamar Haka

1. Kaga Mace Na Kallonka bata ce komai ba.

2. Idan kaga tana yawan Kiran Sunanka.

3.Idan kaga tana kokarin Yin wasu abubuwa domi ta burge ka.

4. Idan kaga tana yawan Gaisheka

5. Idan Tana yawan Tambaya akanka ko a wurin abokanka,  Idan Baka nan,

6. Idan Ka fahimci ta amince maka, tana iya fada maka sirrinta.

7. Idan Kaga tana son yima ka wasa ko raha.

8. Idan tana baka kyauta.

9. Idan Tana yawan kula da lafiyar ka.

10. Idan Tacika Yawan Yima Na kusa da kai kyauta, Kamar. Iyaye,
Diyanka, ko kuma Kannenka
Thanks For You Reading The Post We are very happy for you to come to our site. Our Website Domain name http://www.asknaija.com.ng/.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a comment